2023: Hotunan Tinubu yana Sallah zaune a kan kujera cikin Masallaci ya tayar da kura a intanet
November 07, 2021
0
Yan Najeriya na ce-ce-ku-ce bayan hotunan shugaban jam'iyar APC Bola Tinubu yana Sallah a cikin Masallaci zaune a kan kujera, lamari da ya sa jama'a ke tofa albarkacin bakinsu kan koshin lafiyar Tinubu sakamakon kalubalen siyasa a 2023 idan ya bukaci ya tsaya takarar kujerar shugaban kasa.
Rubuta ra ayin ka