Yadda gobara ta tashi a dakin dalibai Mata na Jami'ar Maiduguri (Bidiyo da Hotuna)


Gobara ta tashi a dakin dalibai Mata na Jami'ar Maiduguri ta raunata daliba daya tare da bata dukiya da dama.

Gobarar da ba a san musabbabin tashinta ba ta tashi ne a dakin Murtala da misalin karfe 7:10 na safiyar ranar 6 ga watan Nuwamba.

Duk da yake masu kashe gobara na Gwamnati sun kai agaji, sai dai gobarar ta riga ta hadda barna da dama.

Kalli bidiyo:

Previous Post Next Post
Latsa nan ka shiga group din mu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN