Yadda aka kama Pasto turmi tabarya sumbur yana lalata da matar aure a cikin Chochi (Hotuna)


An kama wani matashi Pasto turmi tabarya yana lalata da wata matar aure daga cikin manbobin Chochi da yake shugabanta a kasar Ghana. Shafin isyaku.com ya ruwaito.

Wani faifen bidiyo da ke zagayawa a shafukan intanet ya nuna yadda aka kama Pasto da matar sumbur, aka wulakanta su kuma aka yi masu dan karen duka.

A faifen bidiyon, an ga yadda Pasto da matar suka yi ta bayar da hakuri domin a kyale su.

Kalli Hotuna;


Post a Comment

Please Select Embedded Mode To Show The Comment System.*

Previous Post Next Post
Latsa nan ka shiga group din mu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN