Kotu ta daure Karuwa shekara 4 bayan ta cije harshen Kwastoma lokacin da suke jima'i


Wata Kotun  Upper Area Court a birnin Makurdi a jihar Benue, ta daure wata Karuwa mai suna  Dooshima Anemsi shekara hudu a gidan gyara hali bayan Kotu ta kamata da laifin cije harshen kwastomanta yayin da suke lalata.

Alkalin Kotun Majistare mai suna Ms Rose Iyorshe ta daure Anems ne bayan ta amsa laifin cije harshen kwastomanta mai suna Mr Amos Igbo. Sai dai ta ce ta yi haka ne domin ta kare kanta bayan Mr. Amos ya farmake ta sakamakon gardama kan N2000 da ya bata amma ya nemi ya wuce wuri. 

Sai dai Alkalin Kotun Iyorshe, ta ba Karuwar zabin cewa ta dinga share Kotun da harabar Kotun har tsawon mako daya.

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN