Da duminsa: Yan bindiga sun farmaki ayarin motocin dan majalisar tarayya, sun kashe Direbansa (Hotuna)


Wasu yan bindiga sun kai wa ayarin motocin dan majalisar tarayya mai wakiltar Nnewi ta arewa, da Mazabar Nnewi South/Ekwusigo Chris Emeka Azubogu hari ranar Alhamis 30 ga watan Satumba a jihar Anambra.

Shafin isyaku.com ya samo cewa Yan bindigan sun buda wa ayarin motocin wuta da bindigogi ne a garin Nnobi da ke karamar hukumar Idemili ta kudu. Ditebansa ya mutu a wannan farmaki.


Previous Post Next Post

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN