Duba yadda budurwar bayan fage ta yo tsalle daga gidan sama hawa na 4 bayan matar saurayinta ta rutsa da su


Wata budurwa ta yo tsalle daga tagar dakin bene mai hawa hudu bayan matar saurayinta ta dawo gida ba zato ba tsammani yayin da suke cikin daki suna shakatawa da mijin matar. Shafin isyaku.com ya ruwaito.

Wani faifen bidiyo da ke yawatawa a yanar gizo ya nuna yadda wata na'urar CCTV ta nada yadda budurwar ta fado kan wata mota, kuma bisa alama da ya bayyana budurwar ta sami rauni a bayanta.

Kalli bidiyon lamarin a kasa:

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN