Home' Bayani kan Sadaki-Rubu'in Dinar, Zakka da Diyya a wannan mako byIsyaku Garba -September 24, 2021 Daga babban Masallacin Juma'a na jihar Kebbi, Central Mosque Birnin kebbi, karkashin jagorancin babban Limamin Masallacin, Imam Muhktar Abdullahi ((Walin Gwandu)Rubu'u Dinar N21,474.18Zakkat N1,717,935.00Diyya N85,896,750.00Daukar nauyi:RT. Hon Hassan Muhammad ShallahKwamishinan kananan hukumomin jihar KebbiDa:Alhaji Ibrahim BaguduAllah ya saka maku da mafificin alkhairinsa, amin. Tags: ' ADDINI BIRNIN-KEBBI LABARI Facebook Twitter