Bayani kan Sadaki-Rubu'in Dinar, Zakka da Diyya a wannan makoDaga babban Masallacin Juma'a na jihar Kebbi, Central Mosque Birnin kebbi, karkashin jagorancin Limamin Masallacin, Imam Muhktar Abdullahi (Walin Gwandu) 

A wannan mako, bayani kan: 

Rubu'u Dinar    N21,670.75
Zakkat          
N1,733,660.00
Diyya
N86683,000

DAUKAR NAUYI


RT HON HASSAN MUHAMMAD SHELLAH


Kwamishinan kananan hukumomi na jihar Kebbi 


DA


ALHAJI IBRAHIM BAGUDU

Allah ya saka maku da mafificin alkhairinsa
Previous Post Next Post
Latsa nan ka shiga group din mu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN