Bayani kan rubu'in Dinar, Zakkat da Diyya a wannan mako


Daga babban Masallacin Juma'a na jihar Kebbi, Kebbi Central Mosque Birnin kebbi. karkashin jagorancin Babban Limamin Masallacin Imam Muhktar Abdullahi (Walin Gwandu)

Bayani a wannan mako:

Rubu'u dinar  N22,071.27

Zakkat          N1,765,701.60

Diyya           N88,285,080.00


Daukar nauyi: 

RT. Hon Hassan Muhammad Shallah

Kwamishinan kananan hukumomi na jihar Kebbi

Da:

Alhaji Ibrahim Bagudu

Allah ya saka maku da mafificin alkhairinsa Amin. 

Previous Post Next Post