Da duminsa: Wani tsoho mai shekara 62 ya rataye kanshi ya mutu a gidansa


Wani tsoho mai shekara 62 mai suna Moshood Lasisi, ya kashe kansa ta hanyar ratayen kanshi har ya mutu a cikin dakinsa da ke Ayede Ogbese, a karamar hukumar Akure ta arewa a jihar Ondo da ke kudu maso yammacin Najeriya. Shafin labarai na isyaku.com ya ruwaito.

TVC ta labarta cewa, mai aikin fasa dutse,  Lasisi ya rataye kansa ne bayan matarshi da yayansa sun je gona.

Matarshi mai suna Lady Evangelist Victoria Lasisi, ta dawo daga gona, sai ta yi ta kwankwasa kofa domin ya bude kofa su shigo da yaranta, Amma Babu motsi. 

Sakamakon haka ta leka ta taga sai ta gan gawar shi rataye da rufun gidan a cikin daki.

Previous Post Next Post

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN

Latsa nan domin samun labaran mu ta WhatsApp kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilin mu a garin ku LATSA NAN

Domin aiko rahotu/ korafi LATSA NAN

Domin samun labaran mu a Facebook LATSA NAN ka danna FOLLOW ko LIKE