Birnin kebbi, inda dabbobi ke more tituna duk da hada-hadar ababen hawa


Sakin dabbobi a cikin garin Birnin kebbi babu kulawa na karuwa duk da saukar damana, lamari da ke haifar da hadurra daga lokaci zuwa lokaci.

A babban tagwayen hanyar Sani Abacha da ke Birnin kebbi, shafin labarai na isyaku.com ya gan yadda dabbobi ke more titi da aka yi don amfanin jama'a da ababen hawa.

Wadannan dabbobi kan yi kaka gida kuma su kwanta a kan titi da ke fama da yawan hidimar ababen hawa. Musamman daga mahadar titin babbar Kasuwa kan tagwayen hanya inda yansandan bayar da hannu ke tsayawa zuwa mahadar sabuwar Tasha a kan tagwayen hanyar. 


Previous Post Next Post

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN

Latsa nan domin samun labaran mu ta WhatsApp kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilin mu a garin ku LATSA NAN

Domin aiko rahotu/ korafi LATSA NAN

Domin samun labaran mu a Facebook LATSA NAN ka danna FOLLOW ko LIKE