Cikin hotuna: Duba abin da Gwamna Bagudu ya yi a babban Masallacin Juma'a na jihar Kebbi


Gwamnan jihar Kebbi Sanata Abubakar Atiku Bagudu ya yi Sallar Juma'a a babban Masallacin Juma'a na jihar Kebbi, Central Mosque Birnin kebbi.

Tare da shi akwai Alhaji Suleiman Argungu, shugaban ma'aikatan gidan Gwamnatin jihar Kebbi, da Rt. Hon Hassan Muhammad Shellah, Kwamishinan kananan hukumomi na jihar Kebbi.


Imam Muhktar Abdullahi (Walin Gwandu) ya jagoranci Sallar Juma'a.


Previous Post Next Post