An zargi yaro mai shekara 8 da cin zarafin addini bayan ya yi fitsari a jikinsa a dakin karatun Littafan addini


An tsare wani yaro dan addinin Hindu mai shekara 8 a ofishin yanssnda a Pakistan saboda dalilan tsaro bayan an yi zargin cewa ya yi fitsari a jikinsa da gangan a cikin dakin dakin karatu na addini.

Wannan yaron shi ne yaro mafi karancin shekaru da aka jaje shi da cin zarafin addini a kasar Pakistan, wanda ke dauke da hukuncin kisa.

An yi zargin cewa da gangan ne yaron ya yi fitsaria a cikijn Madrassa watan da ya gabata, a wajen da ake ajiye littafan addni.

Iyaye da yanuwan yaron yan addinin Hindu sun tsere daga yankin Punjabi bayan wasu fusatattun Musulmi sun banka wa wajen bautan addinin Hindu wuta suka kone shi a mako da ya gabata.

An tura jami'an soji zuwa yankin. kuma an kama mutum 20 dangane da lamarin.ranar Asabar.Previous Post Next Post

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN

Latsa nan domin samun labaran mu ta WhatsApp kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilin mu a garin ku LATSA NAN

Domin aiko rahotu/ korafi LATSA NAN

Domin samun labaran mu a Facebook LATSA NAN ka danna FOLLOW ko LIKE