An kama budurwa da ta saci Jariri isyaku.com


An kama wata budurwa da ta yi kokarin sace Jariri a Abuloma da ke Birnin Port Harcourt na jihar Rivers da ke kudancin Najeriya ranar Lahadi 8 ga watan Agusta.

Wani faifen bidiyo da shafin isyaku.com ya gani, ya nuna yadda aka tilasta budurwar da ba a ambaci sunanta ba ta dauki jaririn kuma aka zagaya da ita a garin domin jama'a su ganta.

Sai dai babu wani karin bayani dangane da makomarta bayan an zagaya da ita a garin kawo yanzu.

Previous Post Next Post

Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/EsSeIwnS18mKkhQwHP3mFx

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari