Kwarto ya yi wa matar aure fyde miji ya yi kara a Kotu mata ta kwashe kayanta ta tare a gidan kwarto kafin hukuncin Kotu


Wata mata da ta yi zargin wani kwastomanta ya yi mata fyade, ta kwashe kayanta ta bar gidan mijinta ta tare a gidan wanda ya yi mata fyade kafin Kotu ta yanke hukunci kan lamarin. Shafin isyaku.com ya wallafa.

Wani Lauya mai suna Malachy Odo ne ya yi wannan bayani. Ya ce bayan matar ta rada wa mijinta abin da kwastomanta ya yi mata ba tare da yardarta ba, mijinta ya garzaya zuwa ofishin yansanda ya shigar da kara kan wanda ya yi wa matarsa fyade.

Matar ta ce kwastomanta ya yi mata fyade ne a cikin wani Otel. Sai dai kafin yansanda su gama bincikensu domin Kotu ta yanke hukunci, kwatsam sai matar ta kwashe kayanta daga gidan mijinta ta koma gidan wanda ya yi mata fyade ta tare a gidan.

Sakamakon haka zancen ya zo karshe a Kotu.

Kwarto ya yi wa matar aure fyde miji ya yi kara a Kotu mata ta kwashe kayanta ta tare a gidan kwarto kafin hukuncin Kotu

Previous Post Next Post

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN

Latsa nan domin samun labaran mu ta WhatsApp kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilin mu a garin ku LATSA NAN

Domin aiko rahotu/ korafi LATSA NAN

Domin samun labaran mu a Facebook LATSA NAN ka danna FOLLOW ko LIKE