Ga masu aure kawai: Duba tabbataccen maganin kara karfin mazakuta kamar itace isyaku.com


Wasu magidanta kan yi fama da rashin karfin mazakuta lamari da ke haifar da manyan matsalolin zamntakewa tsakanin iyali.

Bisa wannan dalili muka samo wannn bayani domin taimakon al'umma da ke fama da wannan matsala.

Muna kira ga jama'a cewa kada mutum ya jarraba wannan sai dai idan yana da iyali na sunnah.

1. Ka samo mattsatsen ruwan lemun tsami kamar kofi daya na silver.

2. Ka samo namijin goro kamar guda 3 ko 4 sai ka yayyanka su .

3. Ka samo citta madaidaita guda 4

4. Ka samo kanumfari ko hancin kade kamar kwara 10.

5. Ka hada su gaba daya a kofi, za ka iya kara ruwa kadan Kamar rabin kofin silver,  sai ka dan duma shi, ba sai ya tafasa ba. Ka barshi ya huce, Kamar zuwa awa 2. Sai ka sha ludayi daya idan ka gama cin abinci sau 3 a rana.

Ga masu ciwon sugar, wannan hadin shi kadai zai iya saukar maka da suga idan ya hau. Sai a kula kada a sha lokaci daya da maganin ciwon suga na Bature.

Ka sa ido ka gan ikon Allah tsakaninka da iyali sai albarka.

Ku aiko mana ra'ayinku  idan kun jarraba maganin. 
Previous Post Next Post

Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/EsSeIwnS18mKkhQwHP3mFx

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari