Mata da ta yi aure ba a matsayin budurwa da bata taba sanin namiji ba mai zunubi ce - Jaruma Moyo Lawal


Jaruma Moyo Lawal ta kalubalanci manyan mata da ke hukunta yan mata da kalamai bisa abin da su kansu sun aikata lokacin kurciyarsu a rayuwa.

Ta ce mata wadanda suka yi aure ba a matsayin Budurwa da bata taba sanin da namiji ba, wadannan masu zunubi ne tare da aikata  shi.

Ta ce ko da Ango ne ya rudi Amarya har aka aikata jima'i kafin a daura aure, sakamakon yin haka wannan Amarya ko da an yi aure daga baya bata da banbanci da yan mata da ke bibiyan maza suna aikata lalata da su.

Previous Post Next Post