Hotunan akwatin gawa na ₦30M da za a bizine wata mata a ciki


Za a bizine gawar wata mata a cikin akwatin gawa da darajarsa ya kai naira miliyan talatin ₦30M a jihar Anambra.


Abokan dan mariganyar mai suna Obi Cubana, ya sami kyautar wannan akwati ne daga abokansa kuma hamshakan masu kudi.

A wajen bikin bizine gawar matar, an yanka shanaye da dabbobi na miliyoyin Naira, tare da ababen cimaka, har da barasa ga masu kwankwadarsa.

إرسال تعليق

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

أحدث أقدم

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN