Za a bizine gawar wata mata a cikin akwatin gawa da darajarsa ya kai naira miliyan talatin ₦30M a jihar Anambra.
Abokan dan mariganyar mai suna Obi Cubana, ya sami kyautar wannan akwati ne daga abokansa kuma hamshakan masu kudi.