Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron ya sha mari a wajen wani mutum ranar Talata a kudancin kasar yayin wata ziyara da ya kai.
Kalli bidiyo:
Reported by ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/IM8Uuxtia6qBsdKcEszx7s
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari