Yayin da ake bikin Ranar Dimokuraɗiyya a Najeriya yau Asabar, 12 ga watan Yuni, ana sa ran faruwar wasu abubuwa a yau ɗin.
Daga cikinsu akwai jawabin Shugaba Muhammadu Buhari, wanda tuni ya gabatar da ƙarfe 7:00, da kuma zanga-zangar da wasu matasa suka yi alƙawarin gudanarwa.
Ya zuwa yanzu dai babu rahoton wata zanga-zanga mai ƙarfi a Abuja da kuma Legas, yayin da jihohin ƙasar da dama suka sanar da hana yin ta.
Rahotun BBC
Reported by ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/IM8Uuxtia6qBsdKcEszx7s
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari