Wani faifen bidiyo ya bayyana yadda jirgin soji ya yi hatsari da ya yi sanadin mutuwar Laftana Janar Ibrahim Attahiru tare da wasu mutane 10 da yammacin ranar Juma'a a Kaduna.
Rahotanni sun ce jirgin ya yi hatsari ne lokacin da ake ruwan sama da misalin karfe 6 na yamma. Daga bisani ya kama da wuta.
Kalli bidiyo a kasa:
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/IM8Uuxtia6qBsdKcEszx7s
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari