Bidiyo yadda wata mata ta haihu a cikin motar bas, kalli yadda ta faru


Wata mata ta haihu a cikin motar bas yayin da motar ke cikin tafiya a Birnin Lagos ranar Juma'a 21 ga watan Mayu.

Nan take wani Likita da wasu masu kula da marasa lafiya Nurse da aka yi sa'a suna cikin bus da matar ke nakuda suka kai mata dauki, sun taimaka mata har Allah ya kaddari ta haihu lafiya kalau.

Daga bisani jami'an kiwon lafiya na jihar Lagos sun iso wajen kuma nan take suka saka matar a cikin motar daukan marasa lafiya Ambulance suka tafi da ita Asibiti.

Kalli bidiyo a kasa:


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/IM8Uuxtia6qBsdKcEszx7s

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari 


Previous Post Next Post

Information


Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/EsSeIwnS18mKkhQwHP3mFx

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari