Gwamnan jihar Kebbi Sanata Abubakar Atiku Bagudu ya bayar da umarnin sayen hatsi mota 50 domin rabawa ga mahukuntar kananan hukumomi 21 da ke fadin jihar don raba wa jama'a watan Ramadan.
Sanarwar haka ta fito ne daga bakin Kwamishinan kananan hukumomi Rt. Hon. Hassan Muhammad Shallah.
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/Cw2uhGNZiIzGM88PV4gpOI
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Rubuta ra ayin ka