Da dumi-dumi: An ga watan Azumin Ramadan a SaudiyyaJaridar Aminiya ta ruwaito cewa kasar Saudiyya ta sanar da ganin watan Ramadan a garin Tumair dake kasar.

Hakan na nufin gobe Talata, za ta zama 1 ga watan Ramadan, 1442.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/Cw2uhGNZiIzGM88PV4gpOI

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari 


0/Post a Comment/Comments

Rubuta ra ayin ka

Previous Post Next Post