An sace Zomo mafi girma a Duniya, an sa ladan Pan 1000 ga wanda ya gano Zomon


An sace Zomo da ya fi kowane Zomo girma a Duniya daga gidan mai Zomon a kasar Ingila.

Zomon mai suna Darius shi ne Zomo da ya ya fi kowane Zomo girma a Duniya a bayanin Guinness world record. Zomon na da tsawon kafa 4 da inci 3. An sace Zomon a gidan Mai shi a Stoulton, Worcestershire, da dare ranar Asabar 10 ga watan Aprilu da dare. 

Tsohuwa mai Zomo, mai suna Annette Edwards, ta sa ladar Pan 1000 kudin kasar Ingila, zaman ladar duk wanda ya gano Zomon.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/Cw2uhGNZiIzGM88PV4gpOI

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari 


Previous Post Next Post
Latsa nan ka shiga group din mu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN