Dakarun Sojojin Nigeria sun kashe babban kwamandan ISWAP, Bukar Gana Fitchmeram (aka Abu A'isha) da wasu mayakansa da suka zo ramuwar gayya a Damasak amma suka haÉ—u da ajalinsu hannun sojoji a ranar Alhamis.
Rundunar Sojin ta ce ƴan ta'addan sun gamu da karshen su a yayin da suka kai hari bayan kashe manyan kwamandojin ISWAP 12 a ƙaramar hukumar Mobbar sakamakon hare-haren ƙasa da sama da sojojin suka shafe yi na kwanaki 7.
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/Cw2uhGNZiIzGM88PV4gpOI
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI