Rundunar sojin Najeriya ta fitar da wasu lambobin wayar salula guda 4, wanda jama'a za su yi amfani da du domin su yi rahotun duk wani jami'in soji da ya ci zarafin ka ko jama'a Kai tsaye zuwa Rundunar soji.
Rundunar ta bukaci jama'a su dauki hoto, murya, ko bidiyon lokacin da abin ke faruwa, kuma a tura a lambobi da aka samar a sanarwar ta WHATSAPP ko TEXT.
Sanarwar ta bukaci a sa daidai waje, rana da lokacin da abin ya faru a aika zuwa lambobi da ke kasa. Kada a kira.
07017222225
09060005290
08099900131
08077444303
Domin kira kai tsaye kawai, a kira 193.
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/Cw2uhGNZiIzGM88PV4gpOI
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI