An Kama fursunoni tara cikin waɗanda suka gudu daga gidan yarin Owerri a kasar Ghana Jaridar legit ta ruwaito.
Hukumar yan sandan ƙasar Ghana ta kama tara daga cikin fursunonin da suka gudu daga gidan yari a Najeriya.
Yan sandan sun ce sun kama waɗanda ake zargin ne bayan samun bayanai akansu, kuma suka ɗana musu tarko.
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/Cw2uhGNZiIzGM88PV4gpOI
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Rubuta ra ayin ka