An haifi jariri da azzakari 3 a kasar Iraqi


A karon farko a tarihin Likitancin zamani a Duniya, an haifi jariri da azzakari uku a garin Duhok da ke kasar
 Iraqi.

An haifi jarirn watannj uku da suka gabata, sai dai daga bisani iyayen jaririn sun kula da wasu tsiro guda biyu da suke girma, wanda Likitoci suka tabbatar cewa wasu Karin tsiron azzakari ne.

Azzakarin jaririn yana da tsawon 2cm kuma shi kadai ya ke da kai, yayin da tsiron azzakarin guda biyu basu da kai kuma suna da tsawon 1cm kowanensu, basu aiki.

Sai dai Kwararrun Likitoci karkashin jagorancin Dr Shakir Saleem, sun yi nassarar yanke tsiron azzakari biyu daga jikin jaririn.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/Cw2uhGNZiIzGM88PV4gpOI

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari 


Post a Comment

Please Select Embedded Mode To Show The Comment System.*

Previous Post Next Post
Latsa nan ka shiga group din mu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN