Yanzu yanzu: Yan bindiga sun banka wa gidan Yarin Owerri wuta, sun saki fursunoni


Wasu Yan bindiga sun banka wa gidan Yarin Owerri da ke jihar Imo wuta, lamari da ya sa wasu Yan gidan Yarin suka tsere.

Wutar ta tashi ne da asubahin ranar Litinin 5 ga watan Aprilu.

Maharan sun dauki awa daya suna harbe harbe da bindiga ba kakkautawa.

Ba a tantance yawan Yan gidan yari da suka tsere ba kawo yanzu. Sai dai ana zargin cewa da dama sun tsere.

Ana zargin cewa an raunata wasu jami'an tsaron gidan Yarin a wannan farmakin ba zata.Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/Cw2uhGNZiIzGM88PV4gpOI

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari 


Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN