An kama tsoho mai gadi 65, turmi tabarya da yar shekara 10


Rundunar NSCDC a jihar Kwara ta damke wani tsoho dan shekara 65 mai suna Daniel Darisa bisa zargin yi wa yarinya mai shekara 10 fyade.

Kakakin rundunar ta jihar Kwara Babawale Afolabi ya shaida wa manema labarai haka ranar Juma'a 26 ga watan Maris a Shelkwatar hukumar da ke Illorin.

Ya ce wanda aka kama, mai aikin gadi ne, ya aikata laifin ne a Unguwar Agba Dam da ke GRA a Birnin Illorin.

Ya ce wanda aka kama ya amsa laifin aikata lalata da yarinyar, sai dai ya ce ba fyade ya yi mata ba domin yarinyar ta aminta kafin su aikata lalata. Tsoho ya ce ba sau daya ne suka aikata lalata da yarinyar ba, kuma duk a bisa amincewarta.

Asirin tsohon ya tonu ne bayan wani makwabcinsa ya kama su turmi tabarya ya kafe wa yarinyar yana tsakar lalata da ita.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/Cw2uhGNZiIzGM88PV4gpOI

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari 


Previous Post Next Post

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN

Latsa nan domin samun labaran mu ta WhatsApp kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilin mu a garin ku LATSA NAN

Domin aiko rahotu/ korafi LATSA NAN

Domin samun labaran mu a Facebook LATSA NAN ka danna FOLLOW ko LIKE