Yanzu yanzu: Motar yashi ta fada cikin babban gwata a Birnin kebbi


Wata motar daukan yashi ta sami hatsari da yammacin Laraba bayan ta tsunduma cikin sabon gwata da ake yi a sabuwar hanyar Bye pass na Badariya wajen tsohon garejin Yan Pick up a bayan babban filin wasa na Haliru Abdu a garin Birnin kebbi, jihar Kebbi.


Mun samo cewa mutum uku da ke cikin motar sun wacce ke dauke da yashi sun tsira, kuma sun nufi Asibiti domin samun kulawar Likita.


Kazalika babu cikakken bayani kan musabbabin wannan hatsari.

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/HUEzyk9QvHZ6kSk4bH2U6K

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari 


Previous Post Next Post

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN