Yanzu yanzu: FG ta ƙara wa'adin haɗa lambar NIN da layin waya zuwa wata 2 nan gaba

Jaridar legit ta wallafa cewa Gwamnatin tarayya ta daga wa yan Najeriya da dama kafa kan shirin haɗa lambar NIN da layin waya wanda ke gudana a kasar.

Duba ga matsalolin da ake ta fuskanta, gwamnati ta kara wa'adin shirin har zuwa makonni takwas masu zuwa nan gaba.

Jaridar Punch ta ruwaito cewa daraktan harkokin labarai na hukumar sadarwa ta Najeriya, Ikechukwu Adinde ne yayi sanarwar.


Adinde ya ce ministan sadarwa, Isa Pantami ya isar da sakon a lokacin wata ganawa da kwamitin ministan kan rijistan NIN da Sim wanda ya gudana a ranar 1 ga watan Fabrairu, 2021.

Da wannan, sabon wa'adin rufe layukan a yanzu shine ranar 6 ga watan Afrilu 2021.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/LKeYYgwzLbW8DdHbjNuEos

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN