Jerin sunaye fiye da mutum 174 da aka kashe sakamakon rashin tsaro a Masarautar Zuru jihar Kebbi - Zargin rahotanni

Motar soji da aka kone bayan an kashe soji 2 aka raunata 3 aka dauke bindigar da ke girke a kan motar a harin yan bindiga a kauyen Munhaye

Tabarbarewar tsaro a Masarautar Zuru da ke kudancin jihar Kebbi ya yi sanadin mutuwar mutane da dama daga bangaren Dakarkari watau C'lelna da Fulani Makiyaya wanda a da suke zaune lafiya har da auratayya tsakaninsu na tsawon fiye da shekara 100.

Wasu rahotanni da muka samu daga bangarorin guda biyu, sun yi zargin cewa an kashe al'uman Fulani da Dakarkari da basu ji, kuma basu gani ba a kananan hukumomin Sakaba, Danko-Wasagu, Fakai da Zuru wanda su ne kananan hukumomi hudu da ke karkashin Masarautar Zuru.
Gawakin Dakarkari da aka kashe

Rahotannin da muka samu daga bangarorin guda biyu, sun yi zargin an kashe masu jama'a da dama.

Sai dai babu wanda ya karyata ko tofa albarkacin bakinsa a hukumance kan wannan rubutaccen zargi da bangarorin biyu suka yi a jihar Kebbi.
Gawar wani daga cikin Fulani da aka kashe

Dakarkari sun yi zargin cewa yan bindiga sun kashe masu mutane da yawan gaske, har da kone masu gidaje masu yawa, tare da sace masu yan mata, shanaye da kuma kone amfanin gona da dukiya da suka hada da motoci da shaguna. 

Wani dan kabilar Dakarkari da ya sha da kyar a harin garin Munhaye, ya yi zargin cewa Fulani ne maharan, kuma wasu suna da kitso a kansu, ya ce suna yin yaren Fulatanci ne lokacin da suke zirga zirgar aiwatar da ta'addanci a kauyen Munhaye a cewar wata majiya mai tushe.

Zargin da har yanzu Jami'an tsaro basu karyata ko musanta ba, kazalika mahukunta a jihar Kebbi basu ce uffan ba dangane da ko wadanne irin mutane ne suka kai hari a garin Munhaye duk da ayyukan sirri na hukumomin tsaro na jami'an tsaro na Department of State Services DSS, da sashen leken asiri na soji, watau Directorate of Military Intelligence DMI wanda ke da alhakin tattaro bayanan sirri domin su taimaka wa mahukunta domin samun mafita wajen kare rayukan bayin Allah.

Kazalika Fulani sun yi zargin cewa an kashe masu mutum 149 sakamakon matsalar da rashin tsaro ya haifar a Masarautar Zuru.

DUBA RAHOTUN DAKARKARI A KASA




THE REPORT ON WHAT HAPPENED IN MUNHAYE VILLAGE IN ZURU EMIRATE DANKO WASAGU LOCAL GOVERNMENT, BENA DISTRICT, KEBBI STATE.
 The incident took place on 23/1/2021. By 4-8pm.
 These are the names of those Killed by the Bandits or Gunmen:
 1.Noma Kurau
  2.Babangida Kurau
  3.Yusuf D.Ibrahim
 4.Ahuce Lokaci
 5.Yahi Bahago
 6.Maishanu Rage
7.Emmanuel John
8.Savastine Nuhu
9.Timothy Clement
10.Joshua John
11.James Haruna
12.Augustine Michael
13.Lembu Mani
14.Sati Wesi
15.Danlami Gurma
16. Daniel Samuel
17.Kenta Banna
18.Jonathan Hanya
19.Dungu Hanya
20.Dana Clement
21.Baba Munhaye
Y
22.Mahe Munhaye
23.Tinke Munhaye
24.Tace Munhaye.

 BURNED HOUSES.

1.Timothy Yohanna House
2.Lembu Mani House
3.Matthew Joshua House
4.Maga Aiki House
5.zega Taro house
6.Samaila Doya house
7.Maishanu rage House
8.Yarege Yahi House
9.Noma Kurau House
10.Garki Gaddi House with Farm Crops inside.
11.Wade Haruna House
12.Bitrus Kaso House
13.Maiunguwa Kanta House
14.Horo Tango
15.Gwedi  Maiunguwa House
16.Maki Danjumma House
17.Gomo Danjumma House
18.Gempe  Dorowa House
19.Dauda Gulma House
20.Kefas Luka House

KIDNAPPED PEOPLE

1.Sabatu Yusuf
2.Sabina Irmiya
3.Mary John
4.Deborah Dauda
5.Sabatu Clement
6.Felicia Samaila
7.Hauwa Maifada
8.Mule Maifada
9.Agaza Maifada
10.Mommy Lokaci
 11.Yanga Sepo
12.Dogara Wakayi 
13.Sipka Sepo
14.Aunty Sepo
15.Dogara Wakayi
16.Samson Dauda
17.Williams Danladi
18.A'i Wakayi
19.Tamase Sala'u

   DAMAGED FACILITIES

 1. Garba Pawa  Truck( Dogonbaro) Burned Up
2.Jonathan Daniel  Truck Burned Up
3.Dauda D.Ibrahim Generator Burned Up
4.Gempe Dorowa Small Grounding Machine, and Bicycle burned up
5.kefas Luka Motorcycle Burned Up
6.Garba Munhaye Motorcycle Burned Up
STOLLEN ANIMALS
1.Gempe Dorowa one Camel
2.Yusuf Bulus one Camel
3. Ishaku Bitrus one Camel
 WOUNDED PEOPLE
 1.Baba Ibrahim Kabara 
2.Baba Bulus Mainasara
3.Ajefa Lembu
4.Baba Maidawa Gwani 
5.Baba Samaila Pawa
6.Nura Munhaye 
  
BURNED SHOPS

 1.Nathaniel H. Wade one Shop
2.Dauda D. Ibrahim one Shop
3.Yohanna Ayuba one Shop
4.Samaila Pawa
5. Irmiya K.Ibrahim one Shop
6.Yohanna D. I Ibrahim one Shop
7.Elisha Sunday one Shop
8.Joel Haruna one Shop
9.Shadrach Ibrahim one Shop
10. Ifraimu Ajaye one Shop.
 Compiled by Reverend Sule Babangida CDS Wasagu District.

DUBA RAHOTUN FULANI A KASA













Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/LKeYYgwzLbW8DdHbjNuEos

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari




Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN