Hotuna: Yansanda 2 sun yi mutuwar gaggawa, an kone motarsu, duba abin da ya faru


Yan bindiga da ba a san ko su waye ba kawo yanzu, sun halaka wasu jami'an yansanda guda biyu da ke kan aikinsu a garin Kwulobia, da ke karamar hukumar Aguata a jihar Anambra.

Shafin labarai na ISYAKU.COM ya samo cewa akwai sabani dangane da musabbabin wannan farmakin bazata da aka kai wa yansandan da ya yi sanadin kashe su tare da kone motar sintiri Patrol vehicle.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/HUEzyk9QvHZ6kSk4bH2U6K

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari 


Previous Post Next Post
Latsa nan ka shiga group din mu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN