Wani bidiyo da ke yawatawa a intanet ya nuna yadda wani Direba ya ture wani dansanda ya fada daga kan gada a birnin Lagos garin neman tsere wa jami'an yansanda da na LASTMA.
Jami'an sun yi kokarin tsayar da direban ne a kan gada bayan ya saba wa kaidar tuki a kan titi, amma sai direban ya yi kokarin tserewa da motar, garin yin haka ne ya buge dansanda ya fada kasa daga saman gada.
Kalli bidiyo a kasa:
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/HUEzyk9QvHZ6kSk4bH2U6K
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari