da tambaya.
Malam yace: fadi tambayar ka. Mutumin yace: Allahshi gafarta Malam ance Annabi Muhammadu (SAW) yafi ko wanne Annabi daraja?
Malam Kalarawi: Wannan gaskiya ne babu ja.
Mutumin yace: To Allah shi gafarta Malam ya akai Annabi Suleimanu (AS) yake tashi sama amma Annabi Muhammadu (SAW) baya tashi? Malam Kalarawi yace: Ina mai
tambaya? mike tsaye!.
Mutumin ya mike!
Malam Kalarawi yace: Da Ubanka Da Angulu wa yafi daraja?
Mutumin yace: Ubana!
Malam yace: To ya akai Angulu ke tashi sama Ubanka bai tashi?
Mutumin sai yayi shiru yana KaÉ—a kai.
ALLAH YA JIKAN MALAM
Daga shafin sada zumunta
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/HUEzyk9QvHZ6kSk4bH2U6K
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari