An kashe mutum uku Yan gida daya a kauyen Dutsin Dosada ke Mazabar Ayu a karamar hukumar Danko-Wasagu da ke Masarautar Zuru a kudancin jihar Kebbi da misalin karfe 11 na daren ranar Assabar.
Wadanda aka kashe sun hada da:
1 Yombe Susa
2 Pawa Susa
Majiyar mu ta shaida mana cewa an sace matar daya daga cikin wadanda aka kashe, kazalika an sace wasu mutum hudu.
Majiyar ta ce ana zargin an aikata kisan me saboda hassada kasancewa iyaliin sun sami amfanin gona sosai bayan sun girbe gonardu a damanan bara.
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/HUEzyk9QvHZ6kSk4bH2U6K
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari