Wani matashi a shafin ra'ayi da sada zumunta na Tuwita ya bayyana yadda wani attajiri ya kai buldoza ya rusa katafaren gidan da ya ginawa budurwarsa. Jaridar legit ta ruwaito.
A cewarsa, wannan abu ya faru ne a kasar Afrika ta kudu.
A bidiyon da ya shahara yanzu, @THAB4NG ya bayyana cewa attajirin ya yanke shawarar rusa gidan ne saboda budurwar ta rabu da shi.
Yace: "Wani attajiri ya kawo buldoza da TLB domin rusa gidan da ya ginawa budurwarsa bayan ta rabu da shi."
Kalli bidiyon:
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/HUEzyk9QvHZ6kSk4bH2U6K
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari