Wani gagararren shugaban dan bindiga, Mohammed Sani wanda aka fi sani da Zakwi da wasu na hannun damansa biyu sun mika bindigoginsu 10 tare da dubban harsasai sun mika makamansu a jihar Zamfara. Jaridar legit hausa ta ruwaito.
Mohammed Sani dan kungiyar fitaccen gagarumin dan bindigan nan ne da ake kira da Buharin Daji.
Ga hotunan a kasa:
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/HUEzyk9QvHZ6kSk4bH2U6K
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Rubuta ra ayin ka