Nan take wasu mutane sun aika yarinya barzahu, duba abin da ya faru


Wasu bata gari sun kashe wata yarinya mai suna Jessica Agee, yar Jami'an jihar Benue ranar Litinin 15 ga watan Fabrairu da dare.

Lamarin ya faru ne a Gyadi Villa, fitaccen wajen kwanan dalibai a Birnin Makurdi na jihar Benue.

Ba wani Karin bayani kan musabbabin kashe wannan yarinya.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/HUEzyk9QvHZ6kSk4bH2U6K

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari 


Previous Post Next Post

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN