Karuwa ta caka wa magidanci wuka ya mutu sakamakon gardama kan farashin kwanciya da ita


Fusatattun matasa sun banka ma Skelewu Hotel wuya bayan wata karuwa ta caka ma wani kwastoma magidanci wuka kuma ya mutu nan take a unguwar Umuguma da ke birnin Owerri a jihar Imo.

Shafin labarai na ISYAKU.COM ya samo cewa cacan baki ya barke kan neman karin kudi bisa farashi, wanda hakan ya kai ga tashin hankali tsakanin karuwar da kwastoman, bayan ya gama kwanciya da ita.

Sakamakon wannan husuma karuwar ta dauko wuka ta caka ma kwastoman lamari ya ya zama ajalinsa.

Wannan dalili be ya sa matasa suka harzuka suka je suka kone Hotel.

Mun samo cewa yansanda sun killace Hotel din, yayin da jami'an kashe gobara ke kokarin kashe sauran wuta da take ci.
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/HUEzyk9QvHZ6kSk4bH2U6K

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari 


Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN