An É—auki lokaci ana rikici kan filin tsakanin malamin da mutane a unguwar ta filin mushe da Mallam Abduljabbar ke karatu.
Gwamnati ta ƙwace filin sakamakon koke da ta samu daga mutanen yankin, kan cewar filin mallakinsu ne.
Kimanin wata biyu kenan gwamnati ta fitar da filaye a wajen ciki har da na Malam Abduljabbar da ya yi iƙirarin gwamnatin da ta shuɗe ce ta ba shi.
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/HUEzyk9QvHZ6kSk4bH2U6K
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari