Dansanda ya harbi budurwarsa da mahaifinta da bindiga, duba dalili


Wani dansanda mai suna Gift Chama dan shekara 24 ya bindige kanshi har lahira bayan ya harbi budurwarshi da bindiga a kai.

Kazalika dan sandan ya auna bindiga ya harbi mahaifin budurwarsa da a ciki da kuma kafafuwansa guda biyu. Lamarin ya faru da fafiyar ranar Talata 22 ga watan Fabrairu.


Dan sandan, yana aiki a garin Mangu babban birnin gundumar kudancin kasar Zambia, kuman uba da diyarsa budurwar dansandan suna cikin mawuyacin hali a Asibitin Liwanika general hospital.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/HUEzyk9QvHZ6kSk4bH2U6K

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari 


Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN