Wata daliba ta kashe kanta bayan ta sha guba domin bakin cikin kama saurayinta da wata yarinya.
Mun samo cewa yarinyar da ba a fadi sunanta, gari, ko jiha da lamarin ya faru ba, sai dai rahotu ya nuna cewa ta sha guba ne a dakin kwanan dalibai wajen da take zaune kafin mutuwarta.
Kazalika, bayanai sun ce hatta saurayi da ta mutu domin shi, bai damu da mutuwarta ba.
Kalli bidiyon yadda yarinyar ta mutu a wahalce.
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/HUEzyk9QvHZ6kSk4bH2U6K
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari