Bidiyo: Yadda Hadimin Gwamnan Imo ya yi wa tsohon Gwamna Rochas Okorocha rashin kunya a gaban yansanda


Wani Hadimin Gwamnan jihar Imo ya yi wa tsohon Gwamnan jihar Senator Rochas Okorocha rashin kunya bayan ya fuskance shi a Shelkwatar yansandan jihar bayan yansanda sun kama shi bisa zargin keta shingen iyaka da yansanda suka sa a wani kadaran matarsa.

Kalli bidiyo a kasa.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/HUEzyk9QvHZ6kSk4bH2U6K

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari 


Previous Post Next Post

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN