Rundunar yansandan jihar Imo ta kama tsohon Gwamnan jihar kuma Sanata da ke kan gado Rochas Okorocha bisa zargin yin amfani da karfi ya shiga rukunin gidajensa da Gwamnatin jihar ta kwace.
Sai dai mun samo cewa ana fargaban cewa akalla mutum biyu sun mutu yayin da mutane da dama sun sami raunuka sakamakon arangama da ta barke tsakanin magoya bayan Sanata Rochas da na Gwamnan jihar
Kalli yadda aka kama Rochas har da harba bindiga
Former IMO state Governor, Senator Rochas Okorocha arrested for forcefully entering his sealed & seized estate in owerri.pic.twitter.com/XZWHAwBBg0
— Laila Ijeoma | Lailasnews.com (@LailaIjeoma) February 21, 2021
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/HUEzyk9QvHZ6kSk4bH2U6K
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari