An zo gurin: Mawallafin shafin isyaku.com zai Angonce da zukekiyar yar Zuru


Mawallafin shafin labarai na ISYAKU.COM Malam Isyaku Garba Zuru zai Angonce tare da Amaryarsa Jaruma, Malama Marwanatu ( Sarauniya) ranar Juma'a 5 ga watan Fabrairu 2021.

Za a daura auren bayan Sallar Juma'a da karfe 2: 30 a unguwar Dgoga da ke garin Kanya a karamar hukumar Danko-Wasagu da ke Masarautar Zuru a jihar Kebbi.

Wannan gayyata ne ga yan uwa da abokan arziki.Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/HUEzyk9QvHZ6kSk4bH2U6K

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari 


2 Comments

Please Select Embedded Mode To Show The Comment System.*

Previous Post Next Post
Latsa nan ka shiga group din mu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN