Wata mace yar kasar Afrika ta kudu ta yi tsokaci kan amfani da jinin haila a fusaka. Ta shafa jinin haila a fuskarta kuma ta yi hasashen cewa hakan na da kyau a yi amfani da shi.
Macen mai suna
@Tashimkhabela
ta ce a shafinta na Twitter " Amfani da jinin haila yana da kyau a fata, kuma ta nuna hoton yadda ta shafa jinin a fuskarta".
Sai dai shafin ISYAKU.COM ya samo cewa babu tabbataccen sakamakon binciken Likitancin zamani da ya tabbatar da cewa amfani da jinin haila a fatan jikin Dan Adam yana da inganci ga lafiyar fata.
Ta ce:
Apparently period blood is good for clear skin. has anyone tried it?
Update: There’s blood on my face. it dried fast. It actually has no weird smell. Apparently I’m supposed to leave it on for 15-20 minutes.
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/HUEzyk9QvHZ6kSk4bH2U6K
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Rubuta ra ayin ka